GUZURIN MUSULMI FITOWA TA 9:
ABIN DA WANDA AKA JARRABE SHI DA WASWASI ZAI AIKATAWA:
Hadisi ya inganta daga Abi Hurairah, Allah Ya kara yarda a gare shi, ya ce: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: "Shaidan yana zuwa ma dayanku, sai ya ce da shi: waye ya halicci abu kaza da kaza? Har sai ya ce masa: waye ya halicci Ubangijinka?.
Idan haka ya faru da dayanku to ya nemi tsarin Allah (wato ka ce: a'uzubillahi minash shaidanirrajeem), kuma Mutum Ya daina. Bukhari ne ya ruwaito 3276, da Muslim 134.
Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria.
Ga dukkan mai son shiga ZAUREN FIQHUS SUNNAH sai ya yi saving wannan number 08142082937 sannan ya aika da cikakken sunansa da adireshinsa ta WhatsApp.

Comments
Post a Comment