Skip to main content

KWALO-KWALON 'YAN SHI'A (RANAR ASHURA)

KWALO-KWALON 'YAN SHI'A (RANAR ASHURA): TAMBAYA TA 7 DA TA 8.

BISMILLAHI WASSALATU WASSALAMU ALA RASULILLAH.

BA KAUSASA HARSHE BANE, AMMA HANYA MAFI SAUQI DA ZA A FAHIMCI HAQIQANIN 'YAN SHI'A ITA CE A KARANTA MAGANGANUN IBNU TAIMIYYA A KAN SU. SHAIKHUL ISLAMI YANA CEWA:

وَلَيْسَ لَهُمْ عَقْلٌ وَلَا نَقْلٌ وَلَا دِينٌ صَحِيحٌ

"BA SU DA HANKALI, BA SA GANE KARATU SUN KAUCEWA ADDININ GASKIYA"

DUK WANDA YAKE BIYE DA MU ZAI FAHIMCI WADANNAN ABABEN UKU DA IBNU TAIMIYYA YA LISSAFA; MU DAUKE SU DAYA BAYAN DAYA A KAN RANAR ASHURA.

(1) BASU DA HANKALI: WANNAN A FILI YAKE GA DUK MAI KALLON YADDA SUKE YIN RANAR ASHURA, HATTA YARA DA TSOFIN DA AN MUSU RANGWAMEN AZUMI MA SABO DA SAUQAQAWA, KOWA SAI YA FUTO, WANDA BA ZAI IYA BA A SA ADDA KO BARANDAMI DADDATSA SHI, SAI YA JIQE SHARKAT DA JINI; BA KUMA HUJJA!

DON GIRMAN ALLAH IN BA MAHAUKATA BA SU WAYE ZA SU YI WANNAN? SHI YA SA IBNU TAIMIYYA YA NAQALTO CEWA DA A DABBOBI NE TO DA SU NE JAKUNA, DON WANI ABIN MAHAUKACI MA BA ZAI YI BA SAI DAI JAKIN.

(2) BA SA GANE KARATU: A YAYIN DA KAKANNINSU, IYAYEN BAYAHUDE ABDULLAHI DAN SABA'I WANDA YA ASSASA SHI'ANCI, ALLAH YA MAYAR DA WASUN SU BIRRAI, WASU ALADU SU KUMA 'YAN SHI'A ALLAH YA MAIDA SU HAKA, HADISAI NE INGATATTU NA LITTAFAN SU FA SUKA BARI, AMMA QURU-QURU AKA UMARCE SU DA YIN AZUMI A RANAR 9 DA 10 KAMAR DAI YADDA MUSULMI SU KE YI, AMMA BASA GANE KARATU...

HADISAN BA NISA SU KA YI BA, GA KADAN DAGA CIKI:

TUWSIY, A JUZ'I NA BIYU NA LITTAFINSA, AL-ISTIBSAR, BABI YA CAKA A KAN AZUMIN ASHURA, CIKI YA KAWO RUWAYOYI A JERE, GA SU:

عن أبي عبد الله عليه السلام عن أبيه أن عليا عليهما السلام قال: صوموا العاشوراء التاسع والعاشر فإنه يكفر ذنوب سنة.

"DAGA ABU ABDILLAHI (AS) DAGA BABANSA, BA SHAKKA ALIY (AS) YA CE: KU YI AZUMIN ASHURA; 9 DA 10, LALLAI YANA KANKARE ZUNUBIN SHEKARA"

عن أبي الحسن عليه السلام قال: صام رسول الله صلى الله عليه وآله يوم عاشوراء.

"ABUL HUSAINI (AS) YA CE: MANZON ALLAH (SAA) YA YI AZUMIN RANAR ASHURA"

عن جعفر عن أبيه عليه السلام قال: صيام يوم عاشوراء كفارة سنة.

"DAGA JA'AFAR, DAGA UBANSA (AS) YA CE: AZUMIN RANAR ASHURA KANKARAR ZUNUBIN SHEKARA NE"

GA SU FA, AMMA ALLAH YA GAMA SU DA طمس البصيرة BA SA GANE KARATUN.

(3) SUN KAUCEWA ADDININ GASKIYA: TSANANIN RASHIN GANE KARATUN 'YAN SHI'A NE YA GAMU DA KAUCEWA ADDININ GASKIYA SUKA QIRQIRO HADISAN QARYA WAI AI DAGA BAYA AN HANA YIN AZUMIN NA ASHURA, MISALI:

عن زرارة عن أبي جعفر وأبي عبد الله عليه السلام قالا: لا تصم يوم عاشوراء ولا عرفة بمكة ولا بالمدينة ولا في وطنك ولا في مصر من الأمصار

"IN JI ZURARATA, DA ABU JAFAR DA ABU ABDILLAHI (AS) SUN CE: KAR KA YI AZUMIN RANAR ASHURA DA NA ARFA A MAKKAH KO A GARINKU KOMA A WANE GARI NE"

KAI IN BA RASHIN HANKALI, RASHIN GANE KARATU DA KAUCEWA ADDININ GASKIYA IRIN NA 'YAN ADDININ SHI'A BA, INA AKA TABA YIN HAKA?

ZURARATAN NAN FA KOWA YA SANI SARKIN QARYA NE, TO TA QAQA ZAI QARYATA DUK IMAMAN CAN DA MA MANZO (SAW) KUMA KU YARDA DA SHI?

SU ABU ABDILLAHIN NAN FA DA ZURARATA YA SHEQA MUSU QARYA, SU NE SUKA CE GA UMARNI A KAN AZUMIN ASHURA, YAUSHE NE SABON UMARNIN YA ZO MUSU BAYAN WANDA AKE SAUKARWA DA UMARNIN YA BAR DUNIYA?

TO GASKIYA AKWAI ABIN TAKAICI A HARKAR NAN TA KU 'YAN ADDININ SHI'A!

YANZU KU BAMU AMSOSHIN TAMBAYA TA 6 DA TA 7, GA SU:

SHIN WA YE YA SA KU KUKE DADDATSA JIKUNAN KU KAMAR MAHAUKATA A RANAR ASHURA?

KUN YARDA MANZO (SAW) YA YI AZUMIN RANAR ASHURA KO BA KU YARDA BA?

ALHAMDU LILLAHI WASSALATU WASSALAMU ALA RASULILLAH.

https://m.facebook.com/groups/273830379361557?view=permalink&id=880351652042757&ref=m_notif&notif_t=like

Comments

Popular posts from this blog

Addu'ar Neman Mijin/Matar Aure

TAMBAYA Assalamu Alaikum warahmatullah malam don Allah ina Neman fatawane Watace take Neman miji kasancewar duk masu  zuwa wurinta ba dagaske suke yi ba toh shi ne ta nemi taimako wurin malamin zaure yake bata rubutu tana sha daniyyar Allah ya sa ta dace. Toh malam abin tambaya anan shi ne shin menene makomar abin da ta aikata? shin malam tayi shirka ne ko kuwa tayi ba daidai ba? nagode. AMSA    Dafarko gameda shan rubutu muddin ayan QUR'ANI ne tsantsa babu wasu zane zanen hatimi, to ya halatta yadda IBN TAIMIYYA ya tabbatar a MAJMU'UL FATAWA, haka ma WAHEED ABDUSSALAM BAALY ya tabbar da hakan a SARIMUL BATTAR,    Amma in akasin haka ne haramun ne don yakan zama shirka ne da surkulle,    Fadin cewa Malamin zaure ne na gargajiya to galibi irin na shirkan sukeyi, don haka ki tuba tsakanin ki da ALLAH da alkawarin bazaki sake zuwa wurin su ba don kare addinin ki da mutuncin ki,    Don samun biyan bukatun ki sai kizage da addu'a da kiyamul...

HAKKOKIN MA’AURATA A SHARI’AR MUSULUNCI Fitowa na 3

HAKKOKIN MA’AURATA A SHARI’AR MUSULUNCI               NA MALAM RABI'U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO. FITOWA TA 3 (kuma fitowa ta karshe): HAKKOKIN MACE A KAN MIJINTA: Kamar yadda miji yake da hakkoki akan matarsa, haka ita ma matar take da hakkokin akan mijinta, daga cikin wadannan hakkoki akwai : 1 - SADAKI: Hakkin mace ne a bata sadakinta, yayin da za a aure ta, Allah Madaukakin Sarki ya ce: “Ku bawa mata sadakinsu kyauta” (Nisa’i 4). A wani wurin Allah Madaukakin Sarki cewa ya yi:   “Ku aure su da izinin iyalansu, ku basu sadakinsu da adalci” (Addalak : 25). 2 – CIYARWA: Hakkin mata ne akan mijinta ya ciyar da ita, gwargwadon halinsa, koda kuwa tana da wadata da arziki, Allah Madaukakin Sarki yana cewa :  “Mai wadata ya ciyar daga wadatarsa, wanda kuwa aka kuntatawa arzikinsa, to ya ciyar daga abin da Allah ya bashi, Allah baya dorawa wata rai sai abin da ya bata” (Dalaq : 7). An tambayi Manzon Allah, tsira da amincin ...

Hakkokin Ma'aurata a Shari'ar Musulunci Fitowa na 2

HAKKOKIN MA’AURATA A SHARI’AR MUSULUNCI       NA MALAM RABI'U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO. FITOWA TA 2 3 -  YIN ADO DA KWALLIYA: Hakkin miji ne akan matarsa ta yi masa ado da kwalliya, don ta kare shi daga kallon wasu matan daban, wadanda shari’a ta hana shi kallonsu. Mata sun kasance suna kwalliya da dan kunne da awarwaro da munduwa tun a zamanin Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kamar yadda hadisin Abdullahi dan Abbas, Allah Ya kara yarda a gare shi a cikin Sahihul Bukhari da Muslim ya nuna, a lokacin da Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya je wajensu, ya yi musu wa’azi a ranar idi. Kuma saboda Mahimmanci mace ta yi wa mijinta kwalliya, ta zama a shiga mai kyau mai jan hankali, Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya hana miji ya dawo wa iyalinsa daga tafiya cikin dare, ya shigo gida ba tare da sun san da zuwansa ba, An karbo daga Jabir, Allah Ya kara yarda a gare shi, ya ce, Manz...