MUT'A KO DAI ZINA!
NaMuhammad Umar Ibrahim Gumau
FITOWA TA 7:
BABI NA HUDU
HARAMTUWAR MUT'A DAGA ALQUR'ANI
Wani abu mai mahimmanci da nake so mai karatu ya Sani, lallai daga cikin akidun 'yan shi'a Imamiyya akwai rashin Imanin su da Al-kur'ani da ke hannun musulman dukiya.
Kuma akida ce da Malaman shi'a gaba dayansu suka yi ijma'i akan ta, babu wanda ya ware face wasu Malamai hudu, su ma saboda takiyya su ka ware, domin Malaman shi'a sunyi musu raddi.
Babban dalilin su na rashin Imani da Al-kur'ani.
(1)Saboda sahabbai ne suka hada Al-kur'ani a wuri daya, su kuma sahabbai a wurin 'yan shi'a ba mutanen kirki bane, musamman halifofin Manzon Allah (S.A.W) Abubakar, Umar Dan Khattaab, Uthman (R.A). Don haka suke zargin sahabbai sun cire ayoyin da suka yabi Ahlul baiti, da kuma cire ayoyin da suka zargi sahabbai (in ji su).
Mu hadu a fitowa ta takwas, Insha Allahu Ta'ala.
Ga dukkan mai son shiga ZAUREN FIQHUS SUNNAH, sai ya yi saving wannan number 08142082937 sannan ya aika da cikakken sunansa da adireshinsa.
Comments
Post a Comment