MUT'A KO DAI ZINA!
Na
Muhammad Umar Ibrahim Gumau
FITOWA TA 8:
BABI NA HUDU
HARAMTUWAR MUT'A DAGA ALQUR'ANI
Dalilinsu na rashin Imani da Al-kur'ani:-
(2) Sannan kuma rashin Imanin su da
Al-kur'ani yasa suke da sakaci wurin karanta shi, wannan yasaka da wahala ka samu dan shi'a alaramma.
(3) Rashin Imaninsu da Al-kur'ani yasa aka samu ruwayoyi sama da dari daga littafansu na asali ingantattu da suke nuna Al-kur'ani bai cika ba.
(4) Rashin samun Hadisai daga littafansu na asali da suke nuna wannan Al-kur'ani ya cika.
(5) Rashin Imaninsu da Al-kur'ani yasa suke fassara shi da son ransu, ayoyin da Allah ya yabi sahabbai, sai suce da Ahlul baitin da suka zaba take Magana, haka kuma sukayi a cikin ayar tamattu'i wacce Allah yana magana ne akan matar aure ta sunna amma sai 'yan shi'a suka fassarata da auren mut'a.
Domin kasan auren mut'a haram ne a Musulunci ya kai mai karatu ga kadan daga ayoyin Al-kur'ani da suke nuna haramtuwarsa:-
Mu hadu a fitowa ta tara, Insha Allahu Ta'ala.
Ga dukkan mai son shiga ZAUREN FIQHUS SUNNAH, sai ya yi saving wannan number 08142082937 sannan ya aika da cikakken sunansa da adireshinsa.

Comments
Post a Comment