Tanbaya
Aslm Alkm. Allah ya karawa Malam lafiya tanbayana anan shine malam an kawo min maganine sai naga a ingredients din akwai red wine aciki ya halatta Musulmi yasha?
Amsa :
Wa alaikum asssalam, In har akwai giya a ciki, kuma mai yawa ce ya wajaba a nisanci maganin, saboda Allah bai sanya maganinmu ba a cikin abin da ya haramta mana. Allah shi ne mai bada lafiya, in kika sha maganin da Allah ya haramta zai iya haramta miki waraka, tun da saukin a hannunsa yake. DUK WANDA YA BAR ABU DON ALLAH, TABBAS ZAI CANZA MASA DA WANDA YA FI SHI.
Allah ne mafi sani.
Dr Jamilu Zarewa.

Comments
Post a Comment