Addinin musulunci ba ya fada da ci gaba da wayewa matukar
ba su saba masa ba.
A wurin dukkan musulmi nagari musulunci shi ne ma'aunin
da yake dora duk abin da zai zo a kansa, idan bai saba masa
ba ya karba, idan ya saba masa ya watsar da shi.
Ba hujja ba ne a musulunci mutum ya aikata haramun, ko ya
yarda da shi da hujjar neman abinci, ko samar wa da matasa
aiki, ko habaka tattalin arziki.
Halal da hanyoyinsa da Allah ya bude wa bayinsa sun
ninninka haramun da hanyoyinsa.
Babu wani kunci ko damuwa da al'umma zata fada don ta
nisancin haramun.
Duk al'ummar da ta ki yarda a kafa mata abin da zai gurbata
tarbiyyar yayanta, wannan al'umma ta cancanci yabo, kuma
hakan yana nuna wayewarta, da kishinta ga addininta.
Allah ka kara mana kishin addininka. Ameen.
Daga:
Sheikh Muhammad Rabi'u Umar Rijiyar Lemo, Kano

Comments
Post a Comment