Ibnul Qayyim, Allah Ta'ala Ya yi masa rahama, ya na cewa:
"Mumini shi ne wanda yake rufe asirin mutane amma ya yi musu nasiha. Fajirin Mutum kuwa shi ne wanda yake keta mutuncin mutane kuma ya tozarta su"
A duba littafin Alkalimuɗ Ɗayyib.
Don haka 'yan uwa sai mu kiyaye.
Mu haɗu a fitowa ta 2 in sha Allahu Ta'ala.
Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria

Comments
Post a Comment