Ibnul Qayyim, Allah Ta'ala Ya yi masa rahama, ya na cewa: Ka binciki zuciyarka a wurare guda uku:
1. Wajen da ake sauraren karatun Al-Qur'ani.
2. Wajen da ake karatun addini.
3. Wajen keɓewa kana tuna tsakanin ka da Allah.
Matuƙar baka samu zuciyarka a waɗannan wurare ba, to ka roƙi Allah Ta'ala Ya baka zuciya mai kyau domin baka da zuciya.
A duba littafin Alkalimuɗ Dayyib.
Mu hadu a fitowa ta 04 in sha Allahu Ta'ala
Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria

Comments
Post a Comment