A koda yaushe a matsayinka na musulmi ka kiyaye a abubuwa guda uku:
1. Duk lokacin da zaka yi wani aiki ka tuna cewa Allah Ta'ala Ya na ganin ka.
2. Idan zaka yi magana ka tuna cewa Allah Ta'ala yana jin dukkan abun da zaka faɗa.
3. Idan ka yi shiru ka tuna cewa Allah yana sane da abun da ke zuciyarka.
Waɗannan abubuwa uku za su taimaka maka wajen kaucewa sharri da aukawa abun da zai cutar da kai a duniya ko lahira.
Mu haɗu a fitowa ta 5 in sha Allahu Ta'ala.
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria

Comments
Post a Comment