Alhasanul Basariy, Allah Ta'ala Ya yi masa rahama, ya ce: abubuwa shida (6) suna haifar da mutuwar zuciya:
1. Mutum ya rinka aikata zunubi yana cewa ai ina fatan zan tuba (wato jinkirta tuba).
2. Mutum ya nemi ilimi amma baya aiki da shi.
3. Ko mutum ya yi aiki da ilimin amma ya zamto ba don neman yardar Allah ya yi ba.
4. Ya zamto ka na cin arzikin Allah amma baka gode masa.
5. Mutum ya zamto ba ya gode ma rabon da Allah Ta'ala Ya raba ya bashi a gidan duniya.
6. Ya zamto muna rufe matattunmu da kanmu amma wannan ba ya sa ka hankalta.
Mu haɗu a fitowa ta 7 in sha Allahu Ta'ala.
Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria

Comments
Post a Comment