Ya ɗan uwa musulmi:
1. Idan kana son shiga Aljanna, to ka lizimci sallah ta hanyan kiyaye ta akan lokaci da yin ta yanda Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama, ya koyar.
2. Idan kana son arziki, to ka lizimci istighfari.
3. Idan kana so mutane su kaunace ka, to ka yawaita sakin fuska (murmushi) ga wanda ka sani da wanda baka sani ba.
4. Idan kana son rabauta duniya da lahira, to lizimci karatun al-Qur'ani.
Mu haɗu a fitowa ta 9 in sha Allahu Ta'ala
Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria

Comments
Post a Comment