Tamabaya
Assalamu alaikum Malam yahalatta mace tabi sallan gawa
Amsa
Wa'alaykumussalam
Ya halatta, sallar gawa bata takaitu ga maza kadai ba, don haka mata ma na iya yi kuma suna da ladar ƙiradi misalin dutsen da yafi kowanne girma, sannan ba'a shardanta mata zuwa makabarta ba.
Wallahu A'alam
Amsawa ✍🏻
Malam Nuruddeen Muhammad mujaheed
Daga ZAUREN FIQHUS SUNNAH
Comments
Post a Comment