Tambaya
Assalamu alaikum
Sheikh Mace ce ta rasu ta bar :
Uba
Uwa
Miji
D'a namiji
'Yaya mata biyu
Yaya za a raba gadonsu Sheikh?
Amsa
Wa alaikum assalam
Za a raba Kashi (12), a bawa Uba Kashi biyu, Uwa Kashi biyu, miji Kashi uku, ragowar sai a bawa yaran, duk namiji ya dau rabon mata biyu .
Allah ne Mafi Sani
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
Daga ZAUREN FIQHUS SUNNAH
Comments
Post a Comment