Tambayoyin Ramadan /01
Tambaya:
Malam, wata ce ta ke azumi sai ta yi amai ?
Amsa:
Na'am, duk mutumin da ke azumi in yayi amai to azumin shi yana nan bai karye ba. An ruwaita hadisi cikin Sunan Abi-Dawud :
حَدَّثَنَا مُحَمَّدُ بْنُ كَثِيرٍ ، أَخْبَرَنَا سُفْيَانُ ، عَنْ زَيْدِ بْنِ أَسْلَمَ ، عَنْ رَجُلٍ مِنْ أَصْحَابِهِ، عَنْ رَجُلٍ مِنْ أَصْحَابِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ : قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ : " لَا يُفْطِرُ مَنْ قَاءَ، وَلَا مَنِ احْتَلَمَ، وَلَا مَنِ احْتَجَمَ ".
... Annabi SAW yace : wanda yayi amai azuminshi bai karye ba, haka nan wanda yayi mafarki haka nan wanda yayi ƙaho.
Wallahu A'alam.
Amsawa
Abu Ahmad Tijjani Haruna
Comments
Post a Comment